<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>304</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 1) Yesus ya zo daga Sama domin ya cece ni.
 Yesu ya mutu domina, Mai Cetona ne shi.

[V2]
 KORUS
 Mai Ceto, Mai Ceto, babu Mai Ceto sai Yesu.
 Mai Ceto, Mai Ceto, babu Mai Ceto sai shi.

[V3]
 2) Ni ma nan gaba zan bi shi, zunubi sai in ƙi.
 Yesu kuwa zai taimake ni, abokina ne shi.
 Korus

[V4]
 3) Kome jaraba ta tashi, ba za ta ei ni ba,
 Don idan na roƙi Yesu, shi za ya fizge ni.

[V5]
 Korus
 4) Kome yanzu ya dame ni, Mai Cetona 'na nan,
 Shi kuma zai kiyaye ni a cikin duniyan nan.
 Korus</lyrics>
<title>Yesus Ya Zo Daga Sama Domin Ya Cece Ni LW304</title>
</song>